KANNYWOOD

Kalli hotunan Stephanie da nasir na dadin kowa.

Auren stephanie da nasir

Jaruman dai bayan soyayya da suke yi a shiri mai dogon zango na dadin kowa da tashar Arewa24 take haskawa sun mayar da wannan soyayyar tasu ta zaman to na gaske.

Inda ake sa ran watarana zasu yi auren a tare.

Sannan ga bidiyon hatunan nasu a kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!