LABARAI

Dalilin Da Yasa Bana Wa’azi Lokacin Zaɓe~Bello Yabo

Dalilin Da Yasa Bana Wa’azi Lokacin Zaɓe~Bello Yabo

Dalilin Da Yasa Bana Wa'azi Lokacin Zaɓe~Bello Yabo

Dalilin Da Yasa Bana Wa’azi Lokacin Zaɓe~Bello Yabo

Acikin shirin namu nayau zakuji cewa Fitaccen malamin addinin Muslunci nan na ƙungiyar izalatul bidi’a Wa’iƙamatu Sunna Bello Yabo Yafitarda wani sabon bidiyon inda yake bayyana dalilinsa narashin yin wa’azi da bayayi alokacin zabe dakuma lokacin azumi.

A cikin bidiyon malamin ya bayyana cewa bayayin wa’azi alokacin siyasa ne, saboda lokacin siyasa mutane kowa jire yake yaji mizai faɗa shiyasa babu ruwana injishi.

Malamim dai yana nufin cewa bayaso yayi magana dangane da abinda yashafi siyasa dun gudun cecekuce akan sha’anin siyasa yau da kullum.

Bayan haka malamin ya gayawa duniya cewa duk lokacinda anka shigo watan Ramadan waton watan azumi, to a wannan lokacin shikuma hutawa yakeyi.

Wannan furucin bayaune karon farko dayafara furta wannan kalamanba duba da yanda munkaji yana faɗa awani faifain bidiyo daya walafa inda yake cewa.

“Mafi yawancin malamai basayin wa’azi sai watan Ramadan ya shigo sai kaga malami ya karkaɓe Alkur’ani sa yace wa’azi zashiyi”.

Mutane dayawa sun fasara wannan kalaman na malam ta hanyoyi daban-daban.

Inda wasu sukayiwa kallon abin kamar yarena da ilimin malamanne, yayinda wasu sukayiwa kallon abin kamar hakan da malamai sukeyi bashi daceba.

Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku bidiyon wannan bidiyon domin gani da idanuwanku.

Kada kumanta kucigaba da bibiyar wannan shafin namu mai albarka domin sake kasancewa da wannan bidiyon kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!