LABARAI

Yadda aka gudanar jana’izar matasa Uku da yan ta’adda suka yi kusu kîsan gĩlla

An Gudanar Da Jana’izar Matasa Hudu Da ‘Yan Ta’adda suyiwa Ki+san Gi+lla A Dajin Magami dake Karamar Hukumar Mulkin Gusau a Jahar Zamfara Kamar Yadda Addinin Islama Ya Koyar

Wadannan Matasa Sun Rasa Rayukkan Su Ne Sanadiyar Ki+san Gi+lla Da Barayin Dajin Suka Yi Masu A Gonakin Su A Safiyar Yau Alhamis.

Wannan Yanki Na Magami Muna Neman Agaji Wallahi Muna Cikin Yanayi.

Muna Fatan Allah Shi Gafarta Masu Da Rahama, Allah ya Kawo Muna Karshen Wannan Masifa.

Rubutawa: Belyameen Ahmad Magami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!