LABARAI

Hotunan matashi mai suna Anthony loffredo da ya canja halittarsa zuwa fatalwa.

 

Hotunan wani matashin bature kenan mai suna Anthony Loffredo, ɗan shekara talatin da biyu (32 yrs), wanda ya biya maƙudan kuɗaɗe domin sauya masa halittar sa zuwa kamar ‘Alien’. Inda aka gutsure masa hancinsa tare da yi masa zanukan ‘tattoo’ a jikinsa da kuma sauran abubuwa.

‘Alien dairy’👽 wa su halittu ne da turawa ke yin finafinansu waɗanda suke iƙirarin cewa akwai su a wata duniyar daban inda a zahirin gaskiya ma babu su

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!