Lilin baba dai mawaki ne kuma jarumi a matsana'antar kannywood, shi ya auri shahararriyar jaruman nan wato ummi rahab.