KANNYWOOD

Kalli hotunan jaruman kannywood da suke ba yan kasar Nigeriya πŸ‡³πŸ‡¬ ba da kuma asalin kasashen su.

Matsana’antar kannywood tana dauke da dubban jarumai da suke fito daga kashe daban-daban hakan yasa a yau muka zakulo muku jaruman kannywood da suke ba yan kasar Nigeriya ba.

Hadiza gabon ta fito ne daga kasar Gabon πŸ‡¬πŸ‡¦
Safiya musa tafito ne daga kasar ghana πŸ‡¬πŸ‡­
Zarah diamond ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Rakiya musa ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Amina amal ta fito ne daga kasar πŸ‡¨πŸ‡²
Fati niger ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Izzatu peenat ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Aisha Yusuf jolina ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Tumba gwaska ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Nadia adamu ta fito ne daga kasar πŸ‡³πŸ‡ͺ
Aknan Bamenda ta fito ne daga kasarΒ 

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!