KANNYWOOD

Jerin jaruman kannywood da suka yi Aure a sakanin su da wasu basu sani ba.

Wasu har yanzu suna karkashin igiyar auren su, amma mafi yawansu basa a tare.

Sani danja da Mansurah isah
Maryam ab yola da Adam A. Zango
Sani ty shaban da samira ahmad
Ahmed s nuhu da hafsat shehu
Balaraba muhammad da shu’aibu lawan kumurci
General Bmb da Zainab Muhammad
Sani mai iska da fati Muhammed
Hassan giggs da muhibbat abdussalam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!