KANNYWOOD

Kalli tattaunawa da aka yi da Raba Gardama na shirin labarina sannan yayi cikekken mayani akan cecekuce da ake yi akansa.

Bayan yawan cecekuce da aka yi tayi akan wannan sabon jarumin nan na shirin Labarina wato Raba Gardama.

Hakan yasa bbc hausa suke nemi wannan jarumin domin su tattauna da shi musamman akan wannan cecekuce da ake yi a kansa.

Zaku kalli bidiyon anan kasa πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!